Talauci kafiri ne: Wani mutum yayi zindir a tsakiyan hanya a jihar Legas (Hotuna)
Wani mutum yayi zindir haihuwar mahaifiyarsa a gadan Apogbon a jihar Legas
Wani abun kallo da mamaki ya faru a yau a jihar Legas, yayinda wani mutum mai shekaru isasshe ya tube kayansa zindir cikin jamaá babu kunya babu tsoron Allah.
KU KARANTA: Dinke baraka? Jigogin jam’iyyar APC sun gudanar da babban taro a Kano
Mutumin wanda aka gani Kaman maras lafiyar hankali, ya tube kayansane ya kwanta a tsakiyar hanya. Wannan ya janyo cinkoson motoci a hanyar saboda mutane basu iya wucewa.
Shin wannan tsanannin talauci ne ko tabuwan hankali
Ku biyo mu a shafin Tuwita : @naijcomhausa
The post Talauci kafiri ne: Wani mutum yayi zindir a tsakiyan hanya a jihar Legas (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.