FG ga la’anci wata mujallar UK kan “Change begins with me”
– Gwamnatin tarayya ta la’anci wata mujallar Britaniya mai suna Tha Economist kan rahoton da ta buga kan kampen dinta na change begins with me
– FG ta zargi mujallar “The Economist” da kyamar jinsi da batanci kan kokarinta na gyara dabi’un ‘yan Najeriya
– Lai Muhammed, mknistan watsa labarai ya kira “The Economist” mai kin jinin jinsi a mamadin gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Najeriya tayi Allah wadai da wata mujallar Britaniya The Economist kan rohotonta bisa kampen dinta na gyara dabi’un ‘yan Najeriya mai take: Change begins with me. Ta zargi The Economist da kyamar jinsi da batanci kan kokarinta na yima kasa gyaran dabi’u.
KU KARANTA:Rikicin APC: Atiku Abubakar ya goyi bayan Tinubu
The Economjst a rohotonta na Assabar 24 ga Satumba tayi kaca-kaca da gwamnatin inda ta kira kampen din da taken “yakin Najeriya da rashin da’a, kuyi da’a koko kusha bulala”
The post FG ga la’anci wata mujallar UK kan “Change begins with me” appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.