Manyan labarai guda 10 a ranar Alhamis 25 ga watan Faburairu
Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda suka yi fice a ranar Alhamis 25 ga watan Faburairu. Ku duba domin ku same su.
KU KARANTA KUMA: Manyan labarai guda 10
1. Abinda yake faruwa kan canza Naira da Dala
Rahotanni na nuna cewa wanda yan kasuwar masu canza kudi, suke canza Naira 290 na Dala guda daya.
2. Mutane hudu sun mutu inda mutane da yawa sun raunata kan harin bam a gidan yan sanda a Yola
Wani bayani daga hukumar gaggawa ta kasa ta bayyana wanda mutane hudu sun rasu akan babbar harin bam wanda ta auku a gidan yan sanda mai suna Jimeta Dibishan a hedikwatar yan sanda a Yola, wani birnin jihar Adamawa.
3. Rikici akan canza kudin Naira da kudin Dala
Akwai iri-iri rikici yadda kudin Naira na kasar Najeriya da kudin Dala na kasar Amurka domin Dala guda tana tsakanin Naira 330 da 343.
4. Abun mai ba tausayi: Abinda wutar Ubangaji tayi da karuwai a Fatwakal
Wani abun mai tausayi da abun bala’i ta auku a wani gidan karuwai mai suna Akamas a garin Choba a Fatwakal, wani babbar birnin jihar Rivers inda wutar ta cinye wani gidan karuwai gaba daya.
5. Goodluck Jonathan ya aika wani babbar wasika ga Shehu Shagari
Wani tsohon shugaban Najeriya, Alhaji Shehu Shagari ya samu wani babbar wasika daga tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Jonathan inda Shagari zaya zama dan shekaru 91 a duniya a watan Faburairu 25.
6. Biafra da Kamaru zasu hada hannun akan yancin kan Biafra
Kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB) ta bayyan wanda ta shirya da hada da kowane jama’a wanda take so yancin kai daga la’anta.
7. Labari mai kyau: Yan matan Chibok suna ra’ayu
Rahotanni na nuna cewa yan matan Chibok daga Sakandaren Chibok sama da 200 wadanda yan ta’adda sun sace a 2014 suna ra’ayu.
8. An wai wanda Buhari zai kori Lai Mohammed
An rahoto wanda kamar Shugaba Muhammadu Buhari zaya kori wani Ministan Labari saboda da magana mara sana’a
9. Abinda matasan biyar suka yi da wata mace mai shekaru 18
Bayar da rahoto wanda matasan biyar suka yi fyade wata mace mai shekaru 18
10. Ba zan yi aiki da wani zaya kawo rikici a PDP – Sheriff
Wani sabon shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) mai suna Alhaji Ali Modu Sheriff ya bayyana wanda ba zai yi aiki da wani mutum zaya kawo rikici zuwa jam’iyyar PDP.
The post Manyan labarai guda 10 a ranar Alhamis 25 ga watan Faburairu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.