Cin hanci da rashawa: Shugaba hukumar shari’a ya kawo babbar zargin da Buhari
– Marwan Adamu na ce ya kamata gwamnati da biyar masu shari’a da kare cin hanci da rashawa
– Yace wanda masu shari’a suke bukatar yancin kudi
– Ya zargi sabuwar gwamnatin yadda take goyi bayan mutane akan cin hanci da rashawa
Mai Shari’a Marwan Adamu
Wani shugaban kungiyar ma’aikatar shari’a a kasar Najeriya mai suna Marwan Adamu ya lalata gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari yadda take taimoki cin hanci da rashawa. Domin ba zata biyar albashin ma’aikatar kungiyar shari’a a kasan.
KU KARANTA KUMA: Buhari yi Umrah a kasar Saudiyya
Rahotanni na nuna cewa wanda Shugaba Buhari ya maimaita wanda gwamnatin shi ba zata ba cin hanci da rashawa izini.Shugaban yace wanda ya shirya da cire rashawa kwata kwata daga kasar Najeriya.
Akan kokarin shugaban kasan, lambar wadanda aka zargin a gadin kwamishin na hana almudahana da kuma lambar mutane suke fuskantar laifukan cin hanci da rashawa.
A takadar daga Adamu wanda jaridar PM News ta buga a Alhamis 25, ga watan Faburairu, Adamu yace wanda Buhari zaya cewa wanda yake so fuskanci cin hanci da rashawa inda ba zai biyar albashin masu shari’a. Ya jadada wanda wannan zai kai masu shari’a zuwa abun laifi inda bai biyar albashin su ba.
Yace: “Muke so gargadi wanda idan wani gwamnatin bata yi komai akan wannan abun mai gaggawa, zamu fara yanjin aiki a kasan.”
Adamu yace wanda hukuncin Mai shari’a Adeniyi Ademola na Babbar Kotun Tarayya a Abuja a watan Janairu, 2014 ta tabbarta dalilin na yancin kudi na hukumar shari’a.
“Wannan take bayyana wanda abubuwa mara kyau take ficewa a kasan. Na farko, ba mu bukatar da tafi kotun da bi bangaren tsarin mulki, wadanda suna da bayani sosai. Ya jadada wanda jihohin biyar kawai sun bi hukuncin wanda take bayyana wanda shari’a abun na farko ne.
“Mun tafi yanjin aiki. Amma, mun gama yanjin aiki bayan mun amince da yarjejeniyar mai fahimata tsakanin mu da su. Idan akwai hukuncin kotun, bamu bukatar da yanke alkawari ba, idan baku daukaka kara ba.
“Mun gode ga wasu jihohi wadanda suka bi hukuncin kotu. Amma muke so gargadi sauran jihohin wadanda basu bi hukuncin kotun ba. Zamu yi komai akan jihohi dasu bi tsarin mulkin Najeriya.”
The post Cin hanci da rashawa: Shugaba hukumar shari’a ya kawo babbar zargin da Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.