Tsare Nnamdi Kanu: Kungiyar IPOB sun gargadi Shugaba Buhari
– Kungiyar IPOB sun gaya ma Shugaba Muhammadu Buhari daya saki Nnamdi Kanu da sauri
– Wata kungiya tace wanda Nnamdi Kanu yana cikin kurkuku saboda Shugaba Buhari yana da masu shawara mara kyau
– Wani jami’i mai hudda da jama’a na kungiyar Inyamirai ya bayyana wanda ana yaudare Shugaban Najeriya
Yan Biafra
Wata kungiyar IPOB sun jadada wanda Shugaba Muhammadu Buhari bashi da masu shawara masu kyau. Sunce wanda shine dalilin bata saki wani Daraktar Rediyon Biafra da wani shugaban kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB) mai suna Nnamdi Kanu.
KU KARANTA KUMA: Arewa da Ohaneze sun shawarci akan sakin yan Biafra
Jaridar Vanguard ta ruwaito wanda wani jami’i mai hudda da jama’a na kungiyar IPOB mai suna Emma Powerful yace wanda Shugaba Buhari bashi da masu shawara masu kyau. Yace domin haka, suke ruda shugaban da hana shi daya saki Kanu.
Kuma yace wanda akwai wasu manyan yan Najeriya wadanda suke basu maganta akan hana fitar shugaban kungiyar ba. Ya bayyana wanda wasu manyan mutane suke so gwamnatin Buhari data fadi sosai.
The post Tsare Nnamdi Kanu: Kungiyar IPOB sun gargadi Shugaba Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.