Tsofaffin ministocin PDP sun jefad da Ali Modu Sheriff kamar yadda Shugaban PDP
– Wasu tsofaffin ministocin PDP sunce wanda zaben Sanata Ali Modu Sheriff abun bisa doka ne
– Wata kungiya ta kira ga shugabannin jam’iyyar PDP na sababbin zabebukka a unguwannin dukka na jam’iyyar
– Wasu tsafin ministocin sun zargi yadda sabon Ciyaman PDP ta kasa yake gargadi Femi Fani-Kayode
Sanata Ali Modu Sheriff, wani sabon Ciyaman jam’iyyar PDP ta kasa
Wasu tsofaffin ministocin PDP da kuma yan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun jefad da nadin wani sabon Ciyaman jam’iyyar PDP ta kasa da kuma tsohon gwamnan jihar Borno mai suna Sanata Ali Modu Sheriff kamar yadda shugaban jam’iyyar.
Sun bayyana hakan a Talata 23, ga watan Faburairu.
KU KARANTA KUMA: Dole Sheriff zai tafi a wata mai zuwa – Shugabannin PDP
A rubutun yan jarida sun samu bayan ganawan kungiyar tsofaffin ministocin, ta nuna wanda sun yarda wanda zaben Ali Modu Sheriff, abun bisa doka ne.
Wasu tsafin ministocin sun yabi da kuma sun goyi bayan yadda kungiyar Amintata na jam’iyyar PDP ta jefad da “danniyan Sanata Ali Modu Sheriff akan rashin adalci da rashin siyasa mai kyau.”
Wata kungiya kuma suke so sababbin zabebukka a unguwannin gaba daya a kasan. Sannan sun bayyana wanda suke so sabon zaben kafin zaben wata Maris 28, 2016.
Wata kungiya sun cigaba da bayani inda suke bayyana yadda akwai abubuwa masu kyau wadanda suke ficewa a jam’iyyar PDP. Sun kira ga kowa da ya bi tsarin mulkin jam’iyyar PDP da tsarin mulkin kasar Najeriya.
Sannan kuma sun zargi yadda wani sabon shugaban jam’iyyar PDP ya gargadi wani tsohon ministan jirgin sama mai suna Femi Fani-Kayode. Sun bayyan wanda wannan abun mara kyau ne.
The post Tsofaffin ministocin PDP sun jefad da Ali Modu Sheriff kamar yadda Shugaban PDP appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.