Wani Mutum yaga mataccen kwado a abun sanyaya ruwa.
– Abin ban mamaki yadda yan Najeriya ke neman kudi ido rufe batare da nuna damuwa da lafiyar wasu ba.
Bada dadewa ba , sanar niyar yar wasa Nollywood Bukky Wight tayi amfani da shafinta na Instagram ta saka bidiyo yadda wani mutum ya tsnci mataccen kwado a cikin abun sanyaya ruwa daya saya (Cway) wanda yake a rufe.
Bidiyon ya janyo hankalin mutane da dama a fadin kasar nan wanda yabar mutane da tunanin yadda hukumar Nafdac zatayi da lamarin. Dan haka muke gargadin mutane dasuyi hankali.
The post Wani Mutum yaga mataccen kwado a abun sanyaya ruwa. appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.